11.02.2017 - Sanin kowa dai ne sau da yawa mutum yakan rasa wayarsa ta hanyar da wani tsari da ake cema “Device Manager†wanda Google yake samarwa. Da zaran kayi login shi ke nan, google din zayayi searching din .